Isa ga babban shafi
Cyprus

An rantsar da sabon Ministan Kudin Cyprus

An rantsar da sabon Ministan kudin kasar Cyprus bayan Michalis Sarris ya yi murabus sakamakon matsalar tattalin arziki da durkushewar bankunan kasar.

Babban Bankin kasar Cyprus
Babban Bankin kasar Cyprus REUTERS/Bogdan Cristel
Talla

Haris Georgiades, mai shekaru 40 na haihuwa kuma tsohon Ministan kwadago zai fuskanci kalubalaen tayar da komadar tattalin arzikin kasar Cyprus.

Shugaban kasar Nicos Anastasiades ya yi kira ga sabon Ministan kudin kasar da ya yi hattara domin irin kalubalen da zai fuskanta.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.