Isa ga babban shafi
Amurka

Daniel Day-Lewis ya lashe kyautar Jarumi a taron karrama ‘Yan wasan kwaikwayon Hollywood na Oscar

Daniel Day-Lewis ya lashe kyautar jarumin da ya fi kowa a shirin fina finan Hollywood, a bikin da aka yi daren jiya, saboda rawar da ya taka a fim din Steven Spielberg’s, da ake kira “Lincoln.”Fim din Ben Affleck na “Argo,” wanda ke nuna garkuwa a kasar Iran, ya lashe kyautar fim din da yafi fice.  

Daniel Day-Lewis a bangaren hagu tare da Meryl Streep, a wajen taron kyautar Oscar
Daniel Day-Lewis a bangaren hagu tare da Meryl Streep, a wajen taron kyautar Oscar Reuters / Blake
Talla

Anne Hathaway da Cristoph Waltz, sun lashe kyautar mataimakan jaruman da suka fi fice.

A daya bangaren kuwa, Christoph Waltz ya samu kyautar sa ne saboda fim din “Django Unchained,” yayin da Anne Hathaway ta samu a “Les Miserables.”

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.