Isa ga babban shafi
Kamaru

Roger Milla zai kalubalanci Hukumar Kwallon Kamaru

Roger Milla tsohon fitaccen dan wasa kasar Kamaru ya bayyana damuwar shi game da rashin tsallakewar kasar Kamaru zuwa gasar cin kofin Afrika da aka kammala a kasashen Gabon da Equatorial Guinea, kuma yana Tunanin ko a badi akwai yiyuwar kasar ba zata haska ba.

Mazan jiya Roger Milla abokan wasan shi suna taya shi murnr zira kwallo a raga a lokacin da yake taka kwallo a Kamaru
Mazan jiya Roger Milla abokan wasan shi suna taya shi murnr zira kwallo a raga a lokacin da yake taka kwallo a Kamaru AFP
Talla

Roger Milla ya shaidawa gungun manema labarai kudirin shi na dawo da martabar kwallon kafa a Kamaru, akan haka ne kuma ya kafa Kwamiti domin gudanar da binciken matsalolin da suka shafi kwallon kafa a kasar.

Samuel Eto’o an dakataar da shi ne bayan jagorantar wani bore na kin bugawa kasar wasa da Algeria saboda saba alkawalin biyansu wasu kudaden lada da hukumar kwallon kafa ta yi.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.