Isa ga babban shafi
Kwallon kafa

Zambia ta dawo matsayi na 28 a duniya bayan lashe kofin Africa

Kasar Zambia da ta lashe gasar cin kofin Afrika ta dawo matsayi na 28 a duniya daga matsayi na 43 Amma matsayi na hudu a Afrka. Kasar Cote d’Ivoire ce a matsayi na daya a Afrika wacce ta buga wasan karshe da Zambia a gasar cin kofin Afrika da aka kammala a Gabon da Equatorial Guinea Amma matsayi na 15 a duniya.

'Yan wasan kasar Zambia da suka lashe kofin Africa
'Yan wasan kasar Zambia da suka lashe kofin Africa Reuters
Talla

A duniya dai kasar Spain ce har yanzu a matsayi na farko, amma kasar Jamus ce a matsayi na biyu, Holland kuma a mtsayi na uku, kasar Ingila ce a matsayi na biyar, Brazil kuma a matsayi na bakwai, Najeriya ce a matsayi na 56, Masar kuma a matsayi na 61.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.