Isa ga babban shafi

Adesanya ya kwato kambun UFC na matsakaicin nauyi bayan doke Pereira

Zababben shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da Ministan Wasanni Sunday Dare sun taya shaharerren dan Damban zamani na kasar, Israel Adesanya murna, bayan da ya kwace kambinsa na matsakaicin nauyi daga hannun dan kasar Brazil Alex Pereira a gasar UFC da suka fafata ranar Lahadi.

Dan wasan Damben Zamani Israel Adesanya.
Dan wasan Damben Zamani Israel Adesanya. Getty Images via AFP - CHRISTIAN PETERSEN
Talla

Adesanya ya yi waje da Pereira a zagaye na biyu na fafatawar da suka yi da sanyin safiyar Lahadi wajen kwato kambinsa da ya baras wa dan damben Brazil din  bara.

Tinubu ya taya shi murna ta shafinsa na Twitter jim kadan bayan nasarar. Haka shima Sunda Dare, yayi a nasa bangaren.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.