Isa ga babban shafi
Tennis

Djokovic ya lashe US Open

Novak Djokovic ne ya lashe kofin US Open bayan ya doke abokin karawarsa Roger Federer a wasan karshe da suka fafata a jiya Lahadi. Wannan ne karo na biyu da Djokovic ke lashe kofin gasar US Open bayan nasarar da ya samu a 2011.

Novak Djokovic ya lashe US Open bayan ya doke Roger Federer
Novak Djokovic ya lashe US Open bayan ya doke Roger Federer REUTERS/Stefan Wermuth
Talla

US Open dai na daya daga cikin manyan gasannin Tennis na duniya, kuma a bana Djokovic ya lashe Australian Open da Wimbledon.

Karo na 10 ke nan da Djokovic na lashe kofunan manyan gasannin Tennis.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.