Isa ga babban shafi

FIFA ta haramtawa Blazer shiga sha'anin kwallo har abada

Hukumar FIFA ta haramtawa Chuck Blazer shiga harakar kwallo na har abada saboda miliyoyan daloli da ya karba na cin hanci. FIFA ta ce Blazar wanda babban mai ruwa da tsaki ne a sha’anin kwallo a yankin arewacin Amurka, ya aikata ayyukan rashawa da dama a mukaminsa na babban jami’i a hukumar.

FIFA ta dakatar da Chuck Blazer
FIFA ta dakatar da Chuck Blazer REUTERS/Arnd Wiegmann
Talla

Blatter da ke fuskantar barazana ya ce akwai tsabta a hukumar FIFA illa jami’anta na bangaren nahiyoyi ne gurbatattu.

Blazar ya amsa karbar cin hanci da ya kai dala biliyan 11 daga 2005 zuwa 2010 musamman a lokacin da ya ke jagorantar hukumar CONCACAF da ke kula sha’anin kwallo a arewacin Amurka da tsakiya da kuma yankin Caribbean.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.