Isa ga babban shafi
Kwallon kafa

Keshi yace Nigeria zata sami shiga gasar nahiyar Africa

Manajan kungiyar Super Eagles ta Nigeria Stephen Keshi, ya bayyana cewa yana da yakinin kasar zata sami damar shiga gasar cin kofin duniya, da za a yi a shekara mai zuwa ta 2015 a kasarMorocco. Keshi daya bayyana hakan ta bakin mai hulda da harkokin ‘yan jarida na kugiyar ta Eagles Ben Alaiye, yace yayi farin ciki da aka dawo da shi bakin aikin shi.Keshi yace yanzu abinda zai mayar da hankali shine ganin kungiyar ta yi nasara a kan kasar Congo, a wani wasan neman shiga gasar ta cin kofin nahiyar Africa. 

Mai horar da 'yan wasan Najeriya, Stephen Keshi
Mai horar da 'yan wasan Najeriya, Stephen Keshi REUTERS/Henry Romero
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.