Isa ga babban shafi
FIFA

Blatter yana ra’ayin a dage wasannin Qatar zuwa lokacin Hunturu

Sepp Blatter Shugaban hukumar kwallon duniya FIFA ya bayyana bukatarsa na a dage gudanar da wasannin gasar cin kofin duniya da za’a gudanar a Qatar a 2022 har zuwa lokacin hunturu saboda matsanancin zafi a Qatar a lokacin da ake gudanar da gasar. Blatter ya fadi haka ne a zantawar shi da wata kafar wasanni ne ta BeIN a Faransa, Amma sai a 2015 ne hukumar ta FIFA zata yi nazari akan dage wasannin a Qatar.

Sepp Blatter, Shugaban FIFa yana gaisawa da al Thani na Qatar
Sepp Blatter, Shugaban FIFa yana gaisawa da al Thani na Qatar REUTERS/Fadi Al-Assaad
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.