Isa ga babban shafi
Wasanni

Li Na da Wawrinka suka lashe Australian Open

Wallafawa ranar:

Shirin na Duniyar Wasanni ya yi bayani ne game da Kwallon Tennis gasar Australian Open daya daga cikin manyan gasannin Tennis na duniya da aka kammala a karshen mako. A bana dai sabbin hannu ne aka samu da suka lashe gasar Australian Open a bangaren maza da mata.

Wawrinka da  Li Na da suka lashe kofin Australian Open na 2014
Wawrinka da Li Na da suka lashe kofin Australian Open na 2014 sportsillustrated.
Talla

Li Na ta China ita ce ta lashe kofin Mata bayan ta lallasa Dominika Cibulkova ta Slovakia ci 7-6 (7/3), 6-0.

A bangaren maza kuma Wawrinka ne ya lashe kofin gasar Australian Open karo na farko wanda ya samu sa’ar zakaran Tennis na duniya Rafael Nadal a fafatawar karshe.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.