Isa ga babban shafi
Wasanni

Hasashen yadda za ta kaya a gasar Firimiyar Ingila

Wallafawa ranar:

Shirin a wannan lokaci ya fi karkata akalar ne kan gasar Firimiyar Ingila, wadda ke ci gaba da jan hankali, duk da shawo gangarar da akayi.

Kocin Manchester City Pep Guardiola lokacin da yake daga kofin Firimiya da suka ci.
Kocin Manchester City Pep Guardiola lokacin da yake daga kofin Firimiya da suka ci. AFP/File
Talla

Yar manuniyar dai tuni ta fada kan kungiyoyin ukun saman tebur, wato Manchester City, Arsenal da Liverpool, lura da yadda suke kan kan kan a yawan maki, abunda ke kara nunawa duniya yadda gasar ta Firimiya ta ke ci gaba da jan zarenta a fagen tamola.

Ko da yake a halin yanzu Manchester City ce ta karbe ragamar teburin wannan gasa, bayan rashin nasarar da Arsenal da kuma Liverpool suka samu a nasu wasannin.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin tare da Khamsi Saleh.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.