Isa ga babban shafi
Tennis

Nadal ya doke Dimitrov a Australian Open

Zakaran Tennis na duniya Rafael Nadal na Spain a yau Laraba ya sha da kyar a fafatawar shi da dan wasan Bulgeria Grigor Dimitrov wanda ya ba shi damar tsallakewa zuwa zagayen dab da na karshe a gasar Australian Open da ake gudanarwa a Melbourne.

Zakaran Tennis na duniya Rafael Nadal
Zakaran Tennis na duniya Rafael Nadal REUTERS/Jason Reed
Talla

Nadal ya kwashe sama da tsawon sa’o’I uku yana fafatawa da Dimitrov kuma zai hadu ne tsakanin Andy Murray na Birtaniya ko Roger Federer na Switzerland.

Tuni Wawrinka ya yi waje da Navak Djokovic na Serbia wanda a gobe zai fafata da Tomas Berdych a karawar zagayen dab ana karshe.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.