Isa ga babban shafi
Tennis

Radwanska ta doke Azarenka a Australian Open

Azarenka ta Belerus mai rike da kofin gasar ta sha kashi a yau Laraba a hannun Radwanska ta Poland a fafatawar kwata Fainal gasar Kwallon Tennis ta Australian da ake gudanarwa a Melbourne. Radwanska ta doke Azarenka ne ci 6 da 1, 5 da 7, 6 da 0, Inda yanzu an yi waje da jerin manyan jaruman Tennis din na duniya guda uku Azarenka da Serena Williams da Maria Sharapova.

Victoria Azarenka ta Belarus a lokacin karawarta da Agnieszka Radwanska ta Poland a gasar Australian Open
Victoria Azarenka ta Belarus a lokacin karawarta da Agnieszka Radwanska ta Poland a gasar Australian Open REUTERS/Bobby
Talla

Yanzu Radwanska, zata fafata ne da Cibulkova ta Slovakia a wasan dab da na karshe.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.