Isa ga babban shafi
Italiya

Balotelli ya shiga cikin sahun masu karfin fada aji a duniya

Mujallar The Times ta saka Mario Balotelli na Italia cikin jerin mutane 100 masu karfin fada aji a duniya a bana. Baletolli dai yana gogayya ne da shugabannin Duniya irinsu Barack Obama na Amurka da Ban ki Moon na Majalisar Dinkn Duniya da Xi jinping na China.

Mario Balotelli na AC Milan
Mario Balotelli na AC Milan REUTERS/Giorgio Perottino
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.