Isa ga babban shafi
Ingila

Balotelli da Mancini sun ba hamata iska

Mario Balotelli be san makomar shi ba a Manchester City bayan Wani hoto da aka nuna suna ba Hamta iska tsakanin shi da kocin shi Roberto Mancini. Rahotanni sun ce rikicin ya faru ne bayan Mancini ya fusata akan Balotelli saboda yadda ya abkawa Sinclair a lokacin da ‘Yan wasan ke horo a sansaninsu.

Roberto Mancini da Mario Balotelli suna cumuimuyar juna a sansanin horon na Manchester City a Ingila
Roberto Mancini da Mario Balotelli suna cumuimuyar juna a sansanin horon na Manchester City a Ingila
Talla

Hoton Rikicin Mancini da Balotelli shi ne ya mamaye Jaridun Birtaniya wanda ya nuna suna cumuimuiyar juna har sai da ‘yan sanda suka shiga tsakaninsu.

Tun zuwansa Manchester City daga Inter Milan ake bayyana shakku akan Balotelli game da dabi’unsa, Lamarin da yasa Mancini ke aje shi a banci tare yin gargadi ga dan wasan.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.