Isa ga babban shafi
Tennis

Nadal da Murray sun tsallake zagayen Quarter Final a French Open

Rafael Nadal mai rike da kofin gasar Frecnh Open ya tsallake zuwa zagayen Quarter final bayan ya doke Juan Monaco na Argentina. Yanzu haka ‘Yan kasar Spain uku ne suka tsallake a zagayen Quarter final da suka hada da Nadal da David Ferer da Nicolas Almagro.

Rafael Nadal, fitaccen dan wasan Tennes na kasar Spain
Rafael Nadal, fitaccen dan wasan Tennes na kasar Spain Reuters / Alessandro Bianchi
Talla

Andy Murray na Birtaniya shi ma ya tsallake zagayen Quarter final bayan ya doke Richard Gasquet na Faransa.

Nadal dai zai kara ne da Almagro a wasan da zai yi fatan lashewa karo na 50 ba tare da samun galabar shi ba.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.