Isa ga babban shafi
Tennis

Li Na ta fice Roland Garros, Sharapova ta tsallake

Li na ‘Yar kasar China ta fice gasar French Open ta Roland Garros da ake gudanarwa a Faransa, bayan tasha kashi hannun Shvedova ‘Yar Kazakhstan. Li n ace dai ke rike da kofin gasar a bara.

Yaroslava Shvedova 'Yar kasar Kazakhstan tana gaisawa da Li Na ta China da ta juya baya a gasar Roland Garros
Yaroslava Shvedova 'Yar kasar Kazakhstan tana gaisawa da Li Na ta China da ta juya baya a gasar Roland Garros Reuters/Benoit Tessier
Talla

Maria Sharapova kuma ta sha da kyar ne bayan ta doke ‘Yar kasar Jamhuriyyar Czech, Klara Zakopalova wanda ya bata damar tsallakewa zuwa zagayen Quarter Final.

A zagayen Qaurter Final Shvedova zata kara ne tsakaninta da Petra Kvitova wacce ta doke Varvara Lepchenko ta Amurka.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.