Isa ga babban shafi

Scott Morrison ya amince da shan kaye a zaben Australiya

Firayinministan Australiya Scott Morrison ya amince da shan kaye a zaben gamagari da aka gudanar wannan  Asabar bayan "wani dare mai wahala" ga gwamnatinsa mai ra'ayin mazan jiya.

Franministan Australiya mai barin gado Scott Morrison bayan kada kuri'arsa 21Mayu 2022
Franministan Australiya mai barin gado Scott Morrison bayan kada kuri'arsa 21Mayu 2022 © AP - Mark Baker
Talla

Morrison ya ce "tuni yayi magana da shugaban 'yan adawa kuma Firayimminista mai jiran gado Anthony Albanese, tare da taya shi murnar lashe zaben da ya yi."

Al'ummar Ostireliya sun kada kuri'ar da ta kawo karshen gwamnatin masu ra'ayin mazan jiya na Firayinminista Scott Morrison, mai shekaru 54 tare da zabin Shugaban jam'iyyar Labour Anthony Albanese wanda ya samu damar kafa gwamnati.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.