Isa ga babban shafi
Faransa

Zanga-zanga ta gurgunta al'amuran yau da kullum a Faransa

Dubban mutane ne suka fito a kan titunan birnin Faransa don ci gaba da yajin aiki da kuma zanga-zangar adawa da sabuwar dokar fansho, lamarin da ya yi matukar gurgunta al’amuran yau da kullum a sassan kasar.

Wasu daga cikin 'ya'yan kungiyar kwadago ta CFDT mafi girma a Faransa, da ta marawa masu zanga-zanga baya.
Wasu daga cikin 'ya'yan kungiyar kwadago ta CFDT mafi girma a Faransa, da ta marawa masu zanga-zanga baya. @UDCFDTParis/Twitter
Talla

Duk da cewa lamurra na neman rincabewa a kasar, gwamnatin ta bayyana cewar tana nan kan bakanta na yin watsi da bukatar kungiyoyin kwadago, dangane da soke sabuwar dokar sauya tsarin biyan kudaden fansho.

Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya duba halin da ake ciki a kasar ta Faransa cikin rahoton da ya hada.

01:22

Zanga-zanga ta gurgunta al'amuran yau da kullum a Faransa

Abdoulkarim Ibrahim

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.