Isa ga babban shafi
Faransa

Faransa ta lallasa Argentina da ci 4 da 3 a gasar cin kofin Duniya

Kungiyar kwallon kafar Faransa a gasar cin kofin Duniya dake gudana kasar Rasha ta lallasa Argentina da ci 4 da 3 a gasar zagaye na biyu.

Magoya bayan kungiyar kwallon kafar Faransa a Kazan na kasar Rasha yan lokuta bayan nasarar Faransa da ci 4 da 3 da Argentina
Magoya bayan kungiyar kwallon kafar Faransa a Kazan na kasar Rasha yan lokuta bayan nasarar Faransa da ci 4 da 3 da Argentina REUTERS/Michael Dalder
Talla

Yan wasan Faransa a wannan karawa da kungiyar kwallon kafar Argentina zagaye na biyu a gasar cin kofin Duniya na kwallon kafa dake gudana Rasha un lallasa kungiyar Messi da ci 4 da 3,nasarar da ke baiwa  Farana damar tsallakawa zuwa zagayen Qota final na gasar.

Antoine Griezmann da Kylian Mbappé na daga cikin yan wasan Faransa da suka haska a wanan karawa da kungiyar kwallon kafar Argentina.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.