Isa ga babban shafi
Tarayyar Turai

Rayuwar yara na cikin barazana a kasashen Turai-Bincike

Wani Rahotan bincike ya nuna cewar yaro guda daga cikin ko wadanne yara hudu a kasashen Turai na fuskantar barazanar talauci da rashin rayuwa mai inganci.

Rayuwan yara na cikin Barazanar Talauci a Turai
Rayuwan yara na cikin Barazanar Talauci a Turai Getty Images
Talla

Rahotan ya bayyana kasashen Romania da Bulgaria a matsayin kasahsen da matsalar tafi kamari daga cikin kasashe 28 da ke kungiyar kasashen Turai wadanda kashe sama da 40 na yaran su ke fuskantar irin wannan barazana.

Rahotan ya ce yara sama da miliyna 25 da ke kasa da shekaru 18, wanda shine kashi 26 na yawan jama’ar da ke yankin da ke fama da wannan matasla.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.