Isa ga babban shafi
Faransa-Belgium

Yau aka fara tuhumar Salah Abdelslam

A wannan juma’a ne Salah Abdel Salam zai gurfana a gaban alkalan kotu domin fara yi masa tambayoyi dangane da harin birnin Paris da ya lakume rayuka 130 a Nuwamba Bara.

Maharin Birnin Paris Salah Abdelslam
Maharin Birnin Paris Salah Abdelslam
Talla

Baya ga wannan kuma, Bangaren shari’a na kasar Faransa ya bukaci hukumomin Belgium da su mika masa mutane hudu da ake zargi da hannu wajen kai harin da ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 130 cikin watan nuwambar bara a Paris.

A na dai zargin uku daga cikin mutanen da taimaka wa Salah Abdussalam wanda shi ne kawai ya rage a raye daga cikin wadanda suka kai harin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.