Isa ga babban shafi
Girka-EU-IMF

Bankunan Girka zasu fara aiki a ranar litinin

Gwamantin Kasar Girka ta umarnin sake bude bankunan kasar nanda ranar litinin mai zuwa bayan sun kasance a rufe har tsawon makwanni uku. 

Firai Ministan Girka Alexis Tsipras
Firai Ministan Girka Alexis Tsipras REUTERS/Alkis Konstantinidis TPX IMAGES OF THE DAY
Talla

Gwamantin ta bada umarnin domin hana bankunan rugujewar sakamakon yawan kudaden da al-ummar kasar ke cire wa ta injin ATM a kai a kai.

Wannan dai na zuwa ne a dai dai lokacin da Firai Ministan Kasar Alexis Tsipras ke shirin fara gudanar da tattaunawa da masu bin Girka bashi kan ceto tattalin arzikinta mako mai zuwa.

Girka dai ta tsincin kanta cikin mawuyacin hali saboda bashin da yayi mata katutu.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.