Isa ga babban shafi
Faransa

Sarkozy ya zargi gwamnatin Hollande

Batun saurare wayoyin tsohon shugaban kasar Faransa Nikola Sarkozy na ci gaba da mamaye fagen siyasar kasar, yayin da jam’iyyar UMP ta tsohon shugaban kasar ke zargin gwamnatin da ke kan karagar mulki da yin leken asiri akan Sarkozy saboda dalilai na siyasa.

Christiane Taubira, Ministan Faransa tana bayani akan zancen Sarkozy
Christiane Taubira, Ministan Faransa tana bayani akan zancen Sarkozy REUTERS/Philippe Wojazer
Talla

Yanzu haka dai ana ci gaba da yin kira ga wasu manyan jami’an gwamantin kasar da dama cikinsu kuwa har da da Ministar shari’a Christianne Tobira, da su yi murabus daga mukamansu saboda da wannan batu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.