Isa ga babban shafi
Faransa

Trierweiler tana nazarin rubuta littafin rayuwarta da Hollande

Valerie Trierweiler, Tsohuwar budurwar shugaban kasar Faransa Francois Hollande ta tsegunta cewa tana nazarin rubuta littafi game da rabuwarta da tsohon saurayinta, tana mai danganta al’amarin da ya kawo karshen rabuwarsu a matsayin abin da ya keta bakin ciki.

Valérie Trierweiler, tsohuwar budurwar Shugaban Faransa  François Hollande
Valérie Trierweiler, tsohuwar budurwar Shugaban Faransa François Hollande REUTERS/Danish Siddiqui
Talla

A tattaunawarta da Mujallar Parisien da aka wallafa a ranar Juma’a, Trierweiler ta danganta ziyararta zuwa kasar India a matsayin ‘yanci don nisantar cin amana.

A makon jiya ne Francois Hollande ya rabu da Trierweiler bayan bulluwar mu’amularsa da wata mai shirin Fim Julie Gayet.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.