Isa ga babban shafi
Faransa-Turkiya

Ziyarar Hollande na Faransa a Turkiya

Shugaban kasar Faransa Francois Hollande ya kai wata ziyara Ankara fadar gwamnatin Turkiya don bunkasa dangantaka ta fuskar kasuwanci a tsakanin kasashen biyu. Wakilinmu Ahmed Bedu da ke kasar Turkiya ya aiko da rahoto.

Ziyarar Shugaban Faransa Francois Hollande a kasar Turkiya
Ziyarar Shugaban Faransa Francois Hollande a kasar Turkiya © Reuters
Talla

02:45

Rahoto: Ziyarar Hollande na Faransa a Turkiya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.