Faransa
Biden ya isa Faransa, zai gana da Shugaba Hollande
Yau ake saran mataimakin shugaban kasar Amurka, Joe Biden, zai gana da shugaban kasar Faransa, Francois Hollande kan halin da ake ciki a Mali da Syria. Kasar Amurka ta yaba da rawar da Faransa ta taka a kasar ta Mali.
Wallafawa ranar:
Talla
Biden da ya isa kasar jiya, ya ci abinci rana tare da shugaban, kafin ya tashi zuwa birnin London, inda zai gana da Firmaninista, David Cameron.
Mataimakin shugaban kasar ya zarce kasar ta Faransa ne bayan ya halarci taron da aka gudanar a Jamus inda aka tattauna akanbatutuwan tsaro.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu