Isa ga babban shafi
Girka

Bankin Tarayyar Turai zai karbi Kudin Takardun bashin Girka

Bankin Tarayyar Turai ya amince ya dinga karban kudaden takardu dsaga hanun kasar Girka a matsayin garkuwa na basussuka da manyan bankuna ke karba. Wannan mataki ana ganin zai iya bunkasa bankunan yankin kasashen nahiyar dake amfani da bai daya na kudin Euro.  

Bankin Tarayyar Turai na ECB
Bankin Tarayyar Turai na ECB Reuters/Ralph Orlowski
Talla

A cewar bankin na ECB, ya yadda da yin hakan bayan ya yi nazarin da amincewa da yadda matakan da kasar ta Girka ta dauka na farfado tattalin arzikinta.

Kasar ta Girka dai na samun albishir masu dadi a ‘yan kwanakin nan, cikinsu harda kara darajar da kudadenta na bashi da Cibiyar Standard & Poor’s ta yi.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.