Isa ga babban shafi
Birtaniya

Wasu iyaye a Birtaniya sun musanta zargin yin sanadiyar mutuwar ‘yayansu

Iyayen wasu yara shida da suka mutu, sakamakon wata gobarar da ta tashi a gidansu a Ingila, sun musanta zargin da a ke musu na sanadiyar mutuwar ‘yayansu a yayin da suka gurfana gaban kotun Birmingham. ta hanyar na’urar Bidiyon da ake daukar su daga gidan yari.

Wata mota da aka cinnawa wuta a Birmingham
Wata mota da aka cinnawa wuta a Birmingham REUTERS/Darren Staples
Talla

A watan Mayu, ne ‘yayan Mick Philpott, mai shekaru 55, da mai dakin shi Mairead, guda Shida suka mutu, sakamakon wata gobarar da ta tashi a gidansu a tsakiyar birnin London.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.