Isa ga babban shafi
Jamus-Girka

Merkel ta tausayawa kasar Girka

Shugabar gwamnain Jamus Angela Merkel, ta bayyana Tausayi ga kasar Girka, akan yadda shirin kasar na Tsuke bakin aljihu ya janyo faduwar darajar bashinta bayan a farko Markel ta jajirce sai Girka ta bi tsarin da sauran kasashe masu amfani da kudin euro suka tsara don samun biyan bashin da ake bin ta.

Shugabar gwamnatin Jamus Chancellor Angela Merkel
Shugabar gwamnatin Jamus Chancellor Angela Merkel AFP PHOTO / POOL / MICHAEL GOTTSCHALK
Talla

A makon nan ne Angela Merkel tace kowace rana tana da muhimmanci ga kasar Girka na kokarin na biyan bashin da ya kai mata iya wuya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.