Isa ga babban shafi
Girka

Majalisar Girka ta amince da matakan tsuke bakin aljihu

Majalisar Kasar Girka ta amince da sabbin matakan tsuke bakin aljihu, kamar yadda kungiyar kasashen Turai da Hukumar Bada Lamuni ta Duniya suka bukata, don samun tallafin Euro Biliyan 130, duk da zanga zangar da daruruwan ‘Yan kasar suka gudanar tare da arangama da ‘Yan Sanda a daren jiya.

Zauren Majalisar kasar Girka a birnin Athens
Zauren Majalisar kasar Girka a birnin Athens REUTERS
Talla

‘Yan Majalisu 199 suka amince da shirin, yayin da 74 suka kada kuri’ar kin amincewa.

Jam’iyun da ke rike da Gwamnatin hadin kan kasar sun kori ‘Yan majalisun 40 saboda kin bai wa shirin goyan baya.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.