Isa ga babban shafi
Girka

'Yan siyasan kasar Girka sun kasa cimma matsaya

TATTAUNAWA Kan matakan tsuke bakin aljihu tsakanin Jam’iyun da suke Gwamnati a kasar Girka, ya tashi ba tare da cimma wata yarjejeniya ba.Rahotanni sun ce, bangarorin sun kasa amincewa da shirin biyan kudaden fansho.Prime Minista, Lucas Papademos, ya bayyana fatan sa na ganin taron Ministocin kungiyar kasashen turai ya amince da sabbin tallafi ga kasar a taron nasu na yau. 

Prime Ministan Girka, Lucas Papademos
Prime Ministan Girka, Lucas Papademos Reuters / Yannis Behrakis
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.