Isa ga babban shafi
Girka

Girka ta yi watsi da shirin EU kan aiwatar da Tsuke Bakin Aljuhu

Jami’an kasar Girka sun yi watsi da shirin da kasar Jamus ta bukata na Kwamishin Tarayyar Turai mai kula da kasafin kudi, ya zama mai aiwatar da shirin kasar ta Girka na tsuke bakin aljuhu.

Talla

Gwamnatin kasar ta Girka ta ce zata ci gaba da zama mai kula da kasafin kudinta.

Kwamishinan Tarayyar Turai ya nemi gudanar da aikin saka ido, yayin da kasar ta Girka zata ci gaba da aiwatar harkokin kudin kasar, kamar yadda sauran kasashen Turai suka bukata, domin warware matsalolin tattalin arziki.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.