Isa ga babban shafi
Russia

Wutar daji tana ci gaba da yaduwa

Hukumomin birnin Moscow na kasar Russia na kara tura daruruwa ‘yan kwana kwana, domin kawar da wutar dajin data tashi cikin yankin tsakiyar kasar, dake kara yaduwa.Akalla mutane 40 wutar ta hallaka cikin kusan mako guda da ya gabata, a yankuna bakwai da gwamnati ta kafa dokar ta baci.Gwamnati ta ce wutar tana kara fadada duk da yunkurin kashewqa da ake ci gaba da yi. Tunda fari ma’aikatar tsaron kasar ta Russia ta karyata rohotannin kafofin yada labarai dake cewa wutar da lalata jirage masu saukan ungula na kashe gobara. 

REUTERS/Mikhail Voskresensky
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.