Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Juyin Mulki a Thailand

Wallafawa ranar:

Shirin Mu Zagaya Duniya ya yi dibi ne ga muhimman labaran da suka faru a mako musamman Juyin Mulkin Soji da aka samu a Thailand da kuma rikicin kasar Ukraine da rikicin 'Yan tawayen Mali da kuma hare haren da ake kai wa a Najeriya.

Kwamandan rundunar Sojin kasar Thailand Prayuth Chan-ocha wanda ya hambarar da gwamnatin farar hula.
Kwamandan rundunar Sojin kasar Thailand Prayuth Chan-ocha wanda ya hambarar da gwamnatin farar hula. REUTERS/Athit Perawongmetha
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.