Isa ga babban shafi
Wasanni

Waiwaye kan rawar da Najeriya ta taka a gasar Commonwealth a Birtaniya

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni tare da Khamis Saleh ya tattauna ne akan irin rawar da tawagar 'yan wasan Najeriya ta taka a lokacin gasar guje-guje da tsalle-tsalle na kungiyar kasashe renon kasar Ingila wato Commonwealth da aka gudanar a birnin Birmingham ta kasar Birtania.

Zakarar tseren gudun mita 100 Tobi Amusan 'yar Najeriya.
Zakarar tseren gudun mita 100 Tobi Amusan 'yar Najeriya. © REUTERS/Mike Segar
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.