Isa ga babban shafi
Wasanni

Hasashen kwararru kan gasar cin kofin zakarun nahiyar Turai a bana

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni na wannan lokaci tare da Khamis Saleh ya tattauna da masana kan sha'anin kwallon kafa, kan yadda gasar cin kofin zakarun Nahiyar Turai ke gudana a bana.

Kofin gasar zakarun Turai.
Kofin gasar zakarun Turai. AFP - FRANCK FIFE
Talla

Shirin ya kuma yi bitar kamun ludayin da aka gani na wasu daga cikin kungiyoyin kwallon kafar da suka yi fice wajen nuna bajinta a gasar ta zakarun Turai.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.