Isa ga babban shafi
Wasanni

Gasar zakarun Turai: 'Ba a san maci tuwo ba sai miya ta kare'

Wallafawa ranar:

Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan makon ya tattauna ne a kan gasar cin kofin zakarun Turai da za a cigaba da bugawa a makon nan da aka shiga.

Karim Benzema a. tsakiyar 'yan wasan Chelsea, yayin gasar neman cin kofin zakarun Turai.
Karim Benzema a. tsakiyar 'yan wasan Chelsea, yayin gasar neman cin kofin zakarun Turai. Action Images via Reuters - PETER CZIBORRA
Talla

Daya daga cikin wasannin da ake sa ran zai fi daukar hankali dai shi ne tsakanin Chelsea da Real Madrid, bayan da a zagayen farko na karawar da suka yi, Madrid ta lallasa Chelsea da kwallaye 3-1.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.