Isa ga babban shafi
Wasanni

Kalubalen da ke gaban kungiyoyin da ke tunkarar gasar zakarun Turai

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni tare da Abdurrahman gambo Ahmad ya mayar da hankali kan gasar zakarun Turai da kungiyoyi za su faro a gobe Talata. Gasar da yanzu haka kambunta ke hannun Chelsea bayan da ta doke Manchester City a kakar da ta gabata. 

Tambarin gasar cin kofin zakarun Turai.
Tambarin gasar cin kofin zakarun Turai. REUTERS - MURAD SEZER
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.