Isa ga babban shafi
Wasanni

Matsalolin da ke rage kimar wasannin gargajiya a duniya

Wallafawa ranar:

Shirin ya duba yadda bangaren wasannin gargajiya ke ci gaba da fuskantar matsaloli na rashin tallafi da kula, matsalolin da ke rage kima da daukaka wadannan wasannin, zuwa matakin manyan gasanin na Africa da ma duniya.

Wasan dambe na da muhimmaci a kasashen Hausa
Wasan dambe na da muhimmaci a kasashen Hausa RFI HAUSA
Talla

Kamar yadda bincike ya nuna dai a lokutta da dama, wasu kasashe na duniya sun yi nasarar shigowa da wasu nau'in wasannin gargajiya cikin sahun gasa ta duniya, inda aka karbi wadannan wasannin da amincewa dasu a matakin kasa da kasa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.