Isa ga babban shafi
Wasanni

An zabi sabon shugaban hukumar kwallon kafar Najeriya NFF

Wallafawa ranar:

Shirin ya maida hankali ne kan zaben sabbin shugabannin gudanarwar hukumar kwallon kafar Najeriya wato NFF, da ya gudana makon jiya a birnin Benin na jihar Edo da ke kudancin kasar, inda aka zabi Alhaji Ibrahim Musa Gusau a matsayin sabon shugaba, bayan karewar wa’adin Mr Amaju Pinnick wanda ya kwashe tsahon zango biyu yana shugabancin hukumar.

Alhaji Ibrahim Musa Gusau, sabon shugaban hukuma kwallon kafa ta Najeriya NFF.
Alhaji Ibrahim Musa Gusau, sabon shugaban hukuma kwallon kafa ta Najeriya NFF. © The Guardian Nigeria
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.