Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Neman karin bayani a kan Somaliland da ko kasa ce mai ‘yanci?

Wallafawa ranar:

Shirin ‘Tambaya Da Amsa’ yana zuwa muku ne da amsoshin wasu daga cikin tambayoyin da wsu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana, kuma duk mako ya ke zuwa muku a daidai wannan lokaci.Daga cikin tambayoyin da za mu amsa a yau, akwai wadda ke neman karin bayani a kan Somaliland da ko kasa ce mai ‘yanci. Sai a biyo

Tashar jirgin ruwa na Berbera,a Somaliland,
Tashar jirgin ruwa na Berbera,a Somaliland, AFP - ED RAM
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.