Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Takaitaccen tarihin wasan Hotungo na gargajiyar Fulani a Nijar

Wallafawa ranar:

Kamar yadda aka saba, shirin 'Tambaya Da Amsa' yana zuwa  muku ne duk mako da amsoshin tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana. Daga cikin taambayoyin da aka amsa a shirin wannan makon, akwai wadda ke neman talkaiccen tarihin wasan Hotungo da Fulani ke yi a Jamhuriyar Nijar, da kuma tambayar da ta nemi sanin mahimmancin bada takardar shaidar aure a Musulunci.

Al'adar shadi na shudewa tsakanin al'ummar Fulani
Al'adar shadi na shudewa tsakanin al'ummar Fulani © Aminiya
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.