Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Menene musabbabin rikicin Sudan?

Wallafawa ranar:

Shiri 'Tambaya Da Amsa' yana kawo muku amsoshin wasu daga cikin tambayoyin da masu sauranmu suka aiko mana, kuma duk mako yake zuwa muku a wannan tasha, kuma  lokaci iri wannan. A cikin tambayoyin da za mu amsa a yau, akwai wadda ke neman sanin musababbin yakin da ake yi a Sudan yanzu haka. Wannan tambayar  ma wasu ne za ku ji  amsoshinsu a cikin wannan shirn.

Birnin Khartoum ke nan, inda rikici ya barke tsakanin rundunar sojin kasar da dakarun kai daukin gaggawa na RSF.
Birnin Khartoum ke nan, inda rikici ya barke tsakanin rundunar sojin kasar da dakarun kai daukin gaggawa na RSF. AFP - -
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.