Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Bayani a kan kayyade kudaden da kungiyoyin kwallon kafa ke kashewa wajen sayen 'yan wasa

Wallafawa ranar:

Shirin 'Tambaya Da Amsa' na wannan mako yana dauke ne da amsoshin wasu daga cikin tambayoyoin da wasu daga ciin masu sauraronmu suka aiko mana. Duk mako yake zuwa muku a wannan tasha. Daga cikin tambayoyin da aka amsa a cikin shirin wannan makon, har da wadda ke neman bayani a kan kayyade kudaden da kungiyoyin wasan kwallon kafa ke kashewa wajen sayen 'yan wasa a kowace kaka. Wannan tambayar da ma wasu na kunshe a cikin shirin.

Tambarin hukumar kula da kwallon kafa ta duniya FIFA.
Tambarin hukumar kula da kwallon kafa ta duniya FIFA. AP - Alessandro Della Bella
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.