Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Bayani a kan kamanceceniyar mulkin gurguzu da kama-karya

Wallafawa ranar:

Shirin, wanda  ke zuwa muku duk mako a lokacin irin wannan, yana kawo muku amsoshin wasu daga cikin tambayoyin da wasu daga cikin masu bibiyanmu suka aiko mana ne, kuma a yau, za ku ji amsar tambayar da ke neman ƙarin bayani a kan salon mulkin gurguzu, da kuma ko da gaske yana  da kamanceceniya da mulkin kama-karya kamar yadda masu kushe shi ke fadi. Sai a kasance tare da  mu.

Wani mutum rike da zanen hotunanVladimir Lenin and Joseph Stalin, wadanda suka assasa tsarin mulkin gurguzu.
Wani mutum rike da zanen hotunanVladimir Lenin and Joseph Stalin, wadanda suka assasa tsarin mulkin gurguzu. REUTERS/Vasily Fedosenko
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.