Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Amsoshin tambayoyin masu saurare

Wallafawa ranar:

A cikin shirin tambaya da amsa na wannan mako, an  karanto wasu daga cikin tambayoyin da wasu daga cikin masu  sauraronmu suka aiko, tare da kawo amsoshinsu daidai gwargwadon iko, kamar yadda aka saba a duk mako. Daga cikin tambayoyin da aka kawo muku a cikin shirin, akwai wadda ke neman sanin inda mulkin mallaka ya samo asali, da kuma ko turawa ne kawai suka yi wannan salon mulki. wannan tambayar da ma wasu aka amsa a cikin shirin "Tambaya da Amsa" na wannan mako.

Shirin Tambaya da amsa na zuwa muku a kowacce ranar asabar
Shirin Tambaya da amsa na zuwa muku a kowacce ranar asabar © Pixabay/thiagocaribe
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.