Isa ga babban shafi
Rayuwata

Rayuwata kashi na 432 (Yadda banbancin jinsi ke tasiri wajen neman ilimi)

Wallafawa ranar:

A yau shirin rayuwata ya leka jihar zamfaran Najeriya inda wani magidanci Dr Dauda Lawan Dare ya yi hobbasa wajen bai wa dalibai 120 damar zuwa karatun jami'a a Kasar Togo, Sai dai abinda ya bayyana a fili shine yadda iyayen yara mata da aka tuntuba domin basu damar karatun suka ki amincewa su baiwa yaran damar zuwa karatun duk kuwa da kokarin da masu aikin saka yaran suka yi. Domin daga cikin yara 120 da aka zakulo, mace daya tilo aka samu mai suna Amina Kabir Dankade.

Wata jami'a a arewacin Najeriya.
Wata jami'a a arewacin Najeriya. AP - Olu Akinrele
Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 09:58
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.