Isa ga babban shafi
Rayuwata

Yadda al'adar tashe ke neman gushewa a kasar Hausa

Wallafawa ranar:

Shirin na wannan rana ya mayar da hankali ne, kan al'adar Tashe a arewacin Najeriya, wanda ake gudanarwa a kowacce shekara, da nufin nishadantar da jama'a.

Wadansu mata yayin da suke gudanar da tashen Hajiyar Kauye a Kanon Najeriya.
Wadansu mata yayin da suke gudanar da tashen Hajiyar Kauye a Kanon Najeriya. © dailytrust
Talla

Tashe dai ana yinsa ne a lokacin da wata Azumi ya kai goma, kuma wasa ne da bai bar kowa ba, ma'ana babu babba babu yaro sannan babu mace babu na miji.

Sai dai bisa alamu, wannan al'ada na neman gushewa a kasar Hausa, idan aka kwatanta da shekarun baya.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin tare da Zainab Ibrahim.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.