Isa ga babban shafi
Rayuwata

Mata sun fara korafin rashin son haihuwa da mazajensu ke yi a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin na wannan rana, ya duba yadda wasu maza a wannan zamani ke kokarin kaucewa haihuwa, abin da masana ke ganin hakan na taka rawa wajen haifar da matsaloli a sha'anin zamantakewar aure.

Wannan matsala na ruguza rayuwar iyalai da dama a gidajen aure.
Wannan matsala na ruguza rayuwar iyalai da dama a gidajen aure. DIDIER PALLAGES / AFP
Talla

Bayanai na nuna cewa babban abin da ya fi ci wa mata tuwo a kwarya shi ne, yadda wasu daga cikin magidantan ke gaza yi musu bayani kan dalilin su na kin yawan haihuwan. 

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin tare da zainab Ibrahim.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.